HAUSA II A.A. 2017-18
MUTUM, NAMIJI
MACE, MATA
GEMU
KWALABA
BIRO
KIFI
KUƊI
ƘAFA
KUREGE
RIJIYA, FAMFO
GIZO
RUWAN SAMA
BUSHIYA
KAI
CI, ABINCI
SHA
SO, ƘAUNA
TUKUNYA
MOTA
WUƘA
SUNA HIRA
ƘOFA
MAI
FARIN CIKI, MURNA
TAGA
WUTA
KYANWA
BAƘIN CIKI
GADO
LITTAFI
FENSIR
BANGO
IDUNA
IDO
MASALLACI
BABBAR MOTA
LEMO, ABIN SHA
Ɗan bindiga ya kashe mutane 50 a gidan rawa na Las Vegas figlio bindiga arma da fuoco kashe uccidere mutane uomini rawa danza, ballo http://ha.rfi.fr/duniya/20171002-dan-bindiga-ya-kashe-mutane-20-gidan-rawa-na-las-vegas
Aƙalla mutane 50 sun rasa rayukansu yayin da sama da 200 suka jikkata bayan wani mutun ɗauke da bindiga ya buɗe wuta a wani gidan rawa da ke birnin Las Vegas na Amurka. aƙalla rasa rai yayin da sama da jikkata ɗauke buɗe wuta almeno morire quando oltre essere colpito (negativamente) in possesso fare fuoco
Wani Jami’in ’yan sanda a birnin, Joseph Lombardo ya shaida wa taron manema labarai cewa, suna da alƙaluman mutane sama da 100 da lamarin ya shafa. A cewar Lombardo, an yi nasarar kashe maharin bayan musayar wuta da jami’an ‘yan sanda. jami’i agente, ufficiale shâidaa v1 informare manema labarai reporters alƙalami cifra shafa coinvolti yi nasara avere successo mùsaayaa scambio (nv di mùsàayaa v2)
Ɗan bindigan ya fara buɗe wutar ne tun daga hawa na 32 na Otel ɗin Madalay Bay da ke kusa da gidan rawar. Hotunan bidiyon da aka yaɗa a kafafen sada zumunta sun nuna yadda aka ɗauki tsawon lokaci ana jin ƙarar harbin bindiga, lamarin da ya tarwatsa taron jama'a da ke shagali a gidan rawar. hawa piano bidiyo video kafaf(f)e < kafàa sada zumunta social network tsawo lunghezza lamari questione, fatto tarwatsa disperdere shagali festività, celebrazione
Tun daga ranar Jumma’ar da ta gabata ne aka fara bikin kaɗe-kaɗe da raye-raye a Otel Otel da ke zirin Las Vegas, amma a yanzu an rufe Otel da dama saboda aukuwar wannan harin. ‘Yan sanda sun ce, a halin yanzu suna neman wani mutum da aka bayyana a matsayin abokin tafiyar maharin. Jumma’a venerdì gabata precedere kaɗe-kaɗe musica raye-raye danza ziri striscia dà damaa molti àuku v7. essere successo bayyana spiegare mahari attentatore